SABBIN KALAMAN SOYAYYA

SABBIN KALAMAN SOYAYYA

Kalaman Soyayya tasirin su ya wuce gaban misali ko kwatance. ZUCIYAR masoya tana samu sauƙi tare da shauki idan har aka fesa musu zafafan kalaman Soyayya. 

Kalaman Soyayya Sabbi muka Rubutowa masoyan asali domin inganta Soyayyar su. Ku aikawa Masoyan ku domin faranta musu

❤❤❤

Na jima ina kokwanton yadda zan kasance wajen neman mace ta gari. Sannan, saina Sameki. Sai na gane cewa Soyayya ta wuce gaban kwatance dakuma tinanina. Allah ya bani Masoyiya mai nagarta, Tinani, da tausayi. Zan iya cewa Ina Ƙaunar ki Amma daga zuciyata Furcin Ya fito.


Ina Sonki Fiye da yadda bakya tsammani. Koda bama tare, Ina tsintar kaina cikin tinanin ki. Ina sonki ne da zuciya ɗaya sannan zan iya komai don farin cikin ki My Dear.

Tun ranar da muka zama abokai, na gano kwarewar ki da tausayin ki. Naga yadda kike da tarbiya kyakkyawa, dakuma kyau marar misali. Saboda ke, na gane cewa Soyayya gaskiya ce. Zan so ki kasance cikin farin ciki.

Ina fatan wataran na buɗe miki sirrin dake raina. Bazan taba iya Bayyana yadda asalin yawan Soyayyar take acikin zuciyata ba, dakuma yadda na damu dake. Da Soyayya ta Ɗigon Ruwa ne, da zai zama mai gudana wajen wanke mini hanya izuwa fadar ki. Har yau mamaki nake ta yadda na tsintoki cikin sauƙi.

Lokacin dana faɗa Soyayya dake shine na biyun haɗuwa dake. Kafun na farga, kin chanja rayuwata ta hanyoyi da dama. Ko wani chanji Na daban ne, amma babu abunda zai chanja Soyayyar mu ta gaskiya zuwa wani Shafi. I love you!

Zuwa ga kyakkyawa ta, amazing woman in the world,  ina fatan kina cikin Ƙoshin lafiya my world. You deserve it!

Ina Sonki Sosai, bana iya barin wurin aiki ba tare dana Tura miki saƙo ba sannan na tina da kyakkyawan Murmushin ki. Bakya chanjawa a zuciyata. I can think of nothing else, as I count down the seconds until we are together again. My love!

Koda bama tare a zahiri, ina jin ki a kusa dani. Ko ina naje, kome nake yi, kina cikin zuciyata atare dani. Saboda koda yaushe ni naki ne. Lallai na cancance ki.

Kalaman soyayya text message


Soyayyar ki ta samin ƙarfin guiwa da jajircewa a rayuwata. Saboda ke, koda yaushe ina yawan Murmushi a fuska ta. Kinsa rayuwata daraja. Ina roƙon Ki da ki zama Abar sona koda yaushe.

Ke aljana ce a zuciyata, Samunki cikin rayuwata Alkhairi ne. Zan kashe duk wani lokaci da nake dashi domin kasancewa dake ɗiyar kirki.


You are my shining stars and the reason for each of my smiles. Idan ina tarw dake, nothing else seems to matter. Ko wace matsa tana gusawa nesa saboda duk tinanina kece. I just wish that I could do the same thing for you so that ki samu farin ciki a wannar ranar. 


Idan zan kamanta adadin yadda nake kamantaki, it would take me several lifetime and more paper than the world has. Kina da matuƙar muhimmanci aciki rayuwata fiye da wasu abubuwa, and I want to spend each day working to deserve your love. I love you babyNa!

Ni gaskiya na kamu da Soyayyar ki. Kamar ba zan iya tafiyar minti ɗaya ba tare da ke ba, kafin wani tunani ko tunanin ki ya bayyana a raina. Ina ji kamar a damuwa nakw, kuma ba zan iya zama ba har sai kin kasance a gefena. 

Da gaske ina nufin mu kasance tare. Ban taba yarda da kaddarar SO ba sai dana hadu da ke. Daga Shigowar ki rayuwata, na gane cewa duk wani abin da na fuskanta a baya na ƙunci rashinki ne sila. Kin bawa rayuwata manufa da ma'ana mai zurfi. Ina matuƙar godiya da kasancewar Ki yanki daga cikin duniya ta.

Akwai wasu abubuwa da nake danasanin su a rayuwata, acikin su akwai rayuwata ta baya da babu ke acikin ta. Bana danasanin kasancewa dake Sahibata, nothing could stop me from loving you my destiny. Ki mulkeni iya iyawarki me sona.


Kada ki gujeni duk wuya, ki riƙe hannuna sosai. Idan babu ke acikin rayuwata, komai zai zama maras amfani.


Kece Babbar Ƙawata, Wacce Zan kwanta bisa kafaɗunta, mace ɗaya tilo da zan iya yarda da ita komai zai faru ke tawace.

Soyayyar kice abu mafi girma daya taba faruwa dani. Kuma ina farin ciki da samuwarki.

Da Za'a bani zabi Tsakanin Numfashina da Soyayyar ki. Zanyi amfani da Numfashina na ƙarshe nace miki I Love You!

Kullum nakan Jaddada miki Kalmar INA SONKI Domin Wannan Kalmar itace Iyakar ƙurewar Abunda Bakina Zai Iya Faɗa Akan Soyayyar ki a Yanxu, Duk Yawan Kalamaina Duk Girman Bayanaina, Duk Saukin Magana ta, Soyayya Ta agareki Bazata Iya Fassaruwa cikin sauƙi ba, da zaki Tsaga zuciyata Babu Abunda Zaki Gani Sai Gonar Danai Shukar ƙaunarki, Cikin Jinina Kuwa Ba Komai Sai ƙaunar Ki Da Yake Gudana Aciki. Ina ƙaunar Ki Ne Da Raina Bada Bakina Ba, Ina ƙaunarki Ne Da Zuciyata Bada Gangar Jikina Ba. Komai Naki Yayi Min.Post a Comment

Previous Post Next Post