KALAMAN BARKA DA SAFIYA

  KALAMAN BARKA DA SAFIYA (GOOD MORNING LOVE MESSAGE


Turawa masoyi kalaman Soyayya da sanyin safiya yakan saka masoyi ya gane cewa ka damu dashi ako wani lokaci. Sannan zaisa masoyi ya gane cewa koda yaushe yana cikin ranka da tinanin ka. Sannan hakan zai saka su Farin ciki da Murmushi tare da ƙara danƙon Soyayya.

1. Barka da safiya Kyakkawa ta, Ina Fatan zan sake samun wannan Kyakkawan Murmushin dake fuskar ki acikin Wannan sassanyar safiyar.

2. Barka da Safiya, my love. Ki sani cewa da tinanin ki nake karyawa ako wani lokaci. Enjoy your day.

3. Barka da Safiya My Gorgeous, ina fatan kin tashi cikin farin ciki, domin kin cancance shi. My Sunshine.

4. Darling Good Morning. Ina Fatan Ranar yau ta kasance Fara Kamar yadda kika shigo da farar aniya cikin rayuwata.

5. Barka da safiya BabyNa. Ina fatan Kinyi Bacci kamar sarauniya. Have a great day.

6. Rana takan iya gushewa, farin wata kuma ya maye gurbin ta, amma ina godewa Allah daya Ƙaddara Kina cikin rayuwata Batare da gushewa ba.

7. Barka da safiya zuwa ga Kyakkawar mace dana sani, kuma take cikin rayuwata tsun-dum, kuma kika chanja ta zuwa Kyakkawar rayuwa.

8. Kasancewar ki A rayuwa ta ya kawomin Annashuwa da Soyayya, my Queen. Ina godiya da duk abunda kika min a rayuwata. Barka da safiya.

9. Daga Ƙarƙashin Zuciyata Nake Son ki, koda yaushe cikin ruɗani kike da kyawun ki. Yayin da kalaman ki ke dawo dani saiti. Barka da safiya.

10. Nagode da Shigowar ki rayuwata. Bana fatan wata Æ´ar da bake ba, kece Mafarkina da ya zamo gaskiya. Barka da safiya.

11. Jinin Jikina Yana kwanciya domin ya sani bacci, yayin da Soyayyar ki kesa Na farka cikin farin ciki. Barka da safiya.

12. Soyayyar da nake miki a Zuciya ta bata misaltuwa. Amma nasan Alkhairi ne. Shiyasa nake miki Barka da Safiya.

13. Wataran ni dake Ango ne da Amarya. Sahibata, ina Ƙaunar ki ne da zuciya ɗaya. Barka da safiya.

14. Barka da safiya Soyayya ta. Ki tashi lafiya ki wuni lafiya My one and Only. I love you!

Good morning text message


Karanta: YADDA ANGO ZAI GYARA KANSHI KAFIN AURE


15. Soyayya taimin gata data haɗani dake Masoyiya ta. Dole na Shagwabaki domin ina ƙaunar ki. Barka da Safiya!

16. A girl will appreciate the fact that your good morning text was the first thing she on her phone this morning.

17. Wani lokacin nakan yi takaicin saka alarm a wayata domin shine abunda yake katsemin mafarkin ki acikin baccina. Barka da Safiya.

18. Wayewar garin yau, naso ace Na tashi daga bacci na ganni a kusa dake, musha Coffee tare, muyi wanka tare, mu zagaya gari ina riƙe da hannun ki, yayin da zamuyi ta farin ciki. Barka da Safiya.

19. Amincewa da nayi dake ne yasa nake fatan nayi rayuwa dake har abada. Barka da safiya.

20. The best feeling that i have ever felt is to know that you are mine and I am yours. Every morning that is enough for me to have a good day with your love and care.” 

21. Kina da Tushe Da Asali mai Ƙarfi a zuciyata, domin Soyayyar ki Jijiya ce a Jikina dake safarar jini. Barka da Safiya!

Post a Comment

Previous Post Next Post