Difference between miscarriage and abortions

  BANBANCI TSAKANIN BARI DA ZUBEWAR CIKI


Bari (Miscarriage)

Bari Shine zubewar ciki kafun sati 20 da shigar ciki. Yawancin Bari Yana Faruwa ne a Farkon Trimester na ciki. Matsalolin Chromosome ke jawo mafi yawancin Bari.

Menene Bari (What is Miscarriage or Spontaneous Abortion)

Bari Shine katsewar ciki lokacin da ba ai zato ba kafun yakai Sati 20 da Samuwa. Dan An Kirashi da Bari bawai yana nufin sai anyi wani abu da ba daidai ba yake faruwa a wurin É—aukar cikin ba. Mafi Yawan Bari Ba'a Iya Controlling nashi Sannan yana faruwa ne idan Tayin Ya Daina Girma.


Difference between abortion and miscarriage


RABE RABEN BARI (MISCARRIAGE TYPES)

1. Missed miscarriage: Ciki Ya Bare Amma Ba'a San Ya Bare ba. 

Babu wani alama na Bari, Amma masu Scanning Sun Tabbatar Tayi Baya numfashi.

2. Bari GabaÉ—aya: Cikin Ya Bare, Kuma Mahaifar Is empty.

Kinga Jini na zuba kuma Ya Wuce Fetal Tissue. Likita ne zai tabbatar da Barewar cikin ta Hanyar Scanning (Ultrasound).

3. Bari Mai Maimaituwa (Recurrent Miscarriage): Bari Har Uku a Jere. Yana Shafar only 1% ne na Ma'aurata.

4. Threatened miscarriage: Yana Nufin Bakin Mahaifar(Cervix) Na Kulle, amma jini na zuba sannan zakina jin ƙaiƙai a mara. Cikin zai iya zama batarw da wani Issue ba. Amma sai Likita yana duba shi akai akai har Zuwa Haihuwa.

5. Bari Da Ba'a Kauce Moshi: shi wannan Jini zai balle tare da Ciwon ciki, sannan Bakin Mahaifar zai fara buÉ—ewa (dilate). Zaki iya Samun Leaking na Ruwan Mahaifa.

Taya Zan Gane Faruwar Bari?

How do I know if I’m having a miscarriage?

Bazaki San Bari zai fari ba. Amma Akwai Alamomin Bari, KaÉ—an ne daga mutane ke fuskantar su Kamar Haka:

* Zubar Da Jini Ba Ƙaƙƙautawa Tsinkakke zuwa mai Kauri.

* Ciwon Ciki mai tsanani (Yakan fi na Lokacin Al'ada)

* Ƙaramin Ciwon Baya zaina tashi daga kaɗan zuwa mai Tsanani.

Idan Kika fuskanci wani daga cikin waÉ—annan matsaloli ki Tuntubi Likitan ki, domin samun mafita.

Meke Jawo Bari?

What causes miscarriage?

Abubuwa da Dama Na Iya Jawo Bari:

1. Infection.

2. Exposure to TORCH diseases.

3. Hormonal imbalances.

4. Improper implantation of fertilized egg in your uterine lining.

5. How old you are.

6. Uterine abnormalities.

7. Incompetent cervix (your cervix begins to open too early in pregnancy).

8. Lifestyle factors such as smoking, drinking alcohol or using recreational drugs.

9. Disorders of the immune system like lupus.

10. Severe kidney disease.

11. Congenital heart disease.

12. Diabetes that isn't managed.

13. Thyroid disease.

14. Radiation.

15. Certain medicines, such as the acne drug isotretinoin (Accutane).

16. Severe malnutrition.

Babu Wani Proof na stress, Motsa jiki, Saduwar Aure, ko Amfani da Magungunan Haihuwa ke jawo Bari. 

Ko Wani Irin Hali kike ciki, Karki Zargi Kanki dan Kin Samu Bari. Yawancin Bari Baya Faruwa dan Anyi Wani Abu ko dan Ba'a yi Wani abu ba.

Difference Between Abortion and Miscarriage.

Zubar Ciki Shine (Abortion) Bari Shine (Miscarriage)

Abortion hanya ce ta likitoci da suke amfani dashi wajen zubar da jiki. Abortion yana Faruwa ne ta hanyar shan ƙwayoyi ko Amfani da Abubuwan Tabawa wato ƙarafu ko Yin Tiyata (Surgery)

Abortion Yana Faruwa ne Saboda Wasu dalilai Na Rashin Lafiya ko Ƙashin Kai. Wato Shi Abortion, Kaine zaka zabawa kanka kayi shi.

Wannan Shine Banbanci.

Post a Comment

Previous Post Next Post