KALAN MAZAN DA MATA KE SO

 KALAN MAZAN DA MATA KE SO

Mata wasu Nau'in mutane ne masu daɗin sha'ani idan ka fahimce su. Sukan saka mutum ya gane cewa zaman duniya akwai daɗi idan kayi Sa'an mata. Zakayi mamakin yadda Soyayya zata mayar dakai kamar wani sarki.

Mace zata soka kuma tai maka duk wani gata, amma akwai irin mazan da mata ke so suyi Soyayya dasu.

Acikin wannan rubutun zamu sanar dakai cewa mace zata ita Soyayya da abokin ka kaikuma ta ƙika, bawai dan baka kai bane, sai don yana da wani abu da suke so daga halin shi.

1. Gentleman. (Nitsatstsen Namiji)

Da yawa daga cikin mata suna son suyi Soyayya ne da namiji mai nitsuwa, wanda zai girmama darajar su.

Misali: Namiji wanda idan mace zata zauna bisa kujera ya gyara mata kujerar ko ya share mata.

Irin waɗannan mazajen suna da shiga rai wa mata, kuma suma matan suna son irin su. Domin mace mai son girma ce.

2. Entertainer. (Mai Yawan Fara'a)

Mafi akasarin mata sunfi son Soyayya da namijin da zasu bata tsawon Lokaci suna tare ba tare da sun gaji ba. Wanda koda yaushe yana sanya su dariya da Murmushi.

Wanda koda yaushe yana musu hirar wani abu sabo wanda suke son ji. Wanda koda wuni za suyi tare suna son haka. Harma neman ka zasu na yi.

3. Classy Men. (Mai Sanin Yakamata)

Mazan da suke baiwa matan su kulawa ta musamman, kuma su tabbatar sun gamsu da wannan kulawar.

Mace tana son namijin da zai san me take so, menene bata so. Kuma zaiyi komai don ya bata farin ciki.


Yadda soyayya da Kwaila
4. Honest Men. (Namiji Mai Gaskiya?

Namijin da yasan me yake yi, wanda baya ƙarya, baya magana biyu, wanda yasan abu ne kyau da maras kyau. Wanda yake kashe lokaci mai tsada tare da Budurwar shi.

Naminin da zaisa ki sanshi, wanda zaina magana akan kanshi, wanda zai tambayeki damuwarki saboda ya magance miki ita, dan Ku zamo aminan juna.

Post a Comment

Previous Post Next Post