YADDA AKE GANE MATAN AURE MASU BIN MAZA

  ALAMOMIN MATAN AURE MASU BIN MAZA 

Abune Me Matuƙar Wahala Da Buƙatar Taka Tsantsan Kafin Tabbatar Da Cewa Mace Na Bin Maza Sakamakon Kariyar Da Aure Da Addini Yabasu.

Domin Duk Wani Yunkuri Dakayi Za A Ɗauke Shi A Matsayi Zargi Ko Ƙage, Inkuwa Matarkace Za Ace Zarginta Kake Yi Hakan Na Kai Auren Ku Cikin Matsala Babba.

Domin Akwai Matan Da Dayawan Su Suna Aikata Alfasha Amma Sun Iya Taku, Akan Kasa Gane Su Har Sai Dubun Su Ta Cika, Akwai Matan Dakuma Basu Iya Takun Suba Kowama Na Iya Gane Su Cikin Sauri.

Dan Haka, Ashe Kenan Abun Na Da Matuƙar Haɗari Da Buƙatar Takatsantsan.

Karanta: YADDA-AKE-DAINA-ISTIMNAI

Duk da haka, Akwai Dabaru Da In Mutum Yabi Zai Iya Gano Mace Na Biye Biyen Maza.

Kafin haka yana da kyau mukawo rabe raben matan aure masu yawon bin maza (zina).

1. ME ZINAR OFFICE

Akwai Nau'in Matan Aure Mazinata Dake Zuwa Ofiice Na Ma'aikatun Gwamnati Daban Daban Gurin Yan Uwanta Batagari Irin Waɗannan Matan Was Ma'aikatane, Wasu Kuma Ƴan Bokone Ko Ƴan Bariki Suna Da Wuyar Ganewa.


How to stop cheating in marriage

Karanta: AMFANIN AUREN BAZAWARA KO WACCE TA GIRMEKA


2. MATA MASU ZINA DA YAN UWAN MIJI KO YAN UWANTA

Su Irin Wannan Matan Nada Hatsari Sosai Da Sharri Domin Sukan Sami Goyan Bayan Dangin Miji Sosai Da Hakane Take Samun Damar Aikata Baɗala Da Yan Uwan Mijinta Ko Yan Uwanta A Sakamakon Alakarta Da Mutum Sukan Zo Su Shiga Wajenta Subata Lokaci Suna Hira Da Ita, Wani Ma Sai Dare Zai Kawo Mata Ziyara Musamman Ma In Mijin Baya Gari.

Kuma Ba A Fiya Zargin Su A Wanye Lafiya Ba Inkai Magana Ta Haɗaka Da Danginka Ace Kana Zarginsu A Ƙarshe Ma Sai Kaga Wasu Daga Cikin Yan Uwanka Ko Nata Sun Daina Zuwa Gidanka Wasu Ma Kun Fara Gaba Kenan Dan Haka Suma Anan Ana Bukatar Taka Tsantsan Sosai Wajen Gano Su Da Ɗaukar Mataki.


3. MATA MASU ZINA DA SAURAN MUTANEN GARI

Su Irin Waɗannan Matan Suna Gidan Miji Amma A Waje Suna Da Maza Da Suke Fita Daga Ɗakin Mijin Su Ya Sani Ko Be Sani Ba Suje Wata Ma6oya Su Aikata Zina Ya Bata Kudinta Ta Dawo Ɗakinta Ta Zauna.


Karanta: YADDA AKE SOYAYYA DA QARAMAR BUDURWA


4. ZINAR ƊAKI

Su Irin Waɗannan Matan Sukuma Suna Daga Mafiya Sharrin Mata Domin Suna Da Plan Kala-kala Su Sai Mazan Su Basa Gida Sai Su Kira Kwartayensu Su Shigo Har Ɗakin Auren Su Kan Gadon Auren Sunnar Su Suyi Zina Da Kwarto Wasu Har Labewa Sukeyi Indare Yayi Aban Daki Ko A Bayan Daki Ko A Aljihun Zaure Duk Da Ansha Kama Kwarto A Irin Waɗannan Guraren. Har Acikin Maƙotanka Ma Kan Iya Faka Yafada Gidan Yai Zina Da Matar Makocin Sa.

Yawanci manyan mata ko yan matan da aka yiwa auren dole sunfi irin wannan sai dai su yan mata kan iya fita suje shagunan samarin da suke so aka hana su wasu sukanyi iskanci wasu kuma kanyi zinar ma da amaryar.

4. ZINAR HOTEL

Su Irin Wannan Matan Yawancin Manyan Matane Masu Aji Amma Mazinata Ko Matan Manya Sukan Shirya Haɗuwa Da Wani Babba A Hotel Ɗin Da Ba'a Sansu Ba Sukan Bar Garinsu Suje Wani Garin Mace Takan Nemi Izinin Ziyara Ko Ƙaryar Aiki Ko Wata Ƙaryar Daban Ya Danganta Da Tsawon Lokacin Da Suke So Su Sheƙe Ayar Su.

Irin Waɗannan Matan Suna Son Zuwa Semina Ko Workshop Ana Kuma Yawan Sasu A Semine Da Zuwa Courses Domin Dayawan Ofisoshi Na Yin Zina Da Su Alhalin Suna Da Aure.

Karanta: YADDA AKE MALLAKE USTAZIYA

5. MATA MASU ZINAR SHA'AWA 

Su Irin Waɗannan Matane Manyan Mata Masu Aji Masu Matsananciyar Sha'awa Sai Gashi Mijin Su Kodai Ya Tsufa Kodai Ba Zai Iya Gamsar Dasu Ba, Su Kuma Koda Namijine Ma Lafiyayye Guda Daya Yayi Musu Kaɗan Ballantana Tsoho Ko Marar Lafiya Ko Wanda Aiyuka Sun Masa Yawa Su Irin Su Kan Janyo Samari Matasa Masu Ƙwari Ko Su Kawo Su Gidajen Su Na Gefe Guda Koma Gidan Su Na Aure Ko A Ofiice Ɗinta Ko A Motarta Ko A Hotel Watama Takan Sai Gida A Gun Da Ba Asani Ba Ta Ajiye Saurayi Kawai Ko Suna Haɗuwa Anan Batare Da Mijinta Yasani Ba.

6. MATA MASU ZINAR KWADAYI 

Su Irin Waɗannan Matan Basa Zina Karan Kansu Kuma Basa So Ayi Da Su Sai Dai Yawancin Su Kyawawane Wasu Kuma Basu Da Kamun Kai Sannan Ga Kwadayin Abun Duniya Idan Suka Gamu Da Mutane Marasa Tsoran Allah Kan Yaudaresu Suyi Zina Dasu Har Sai Sun Saba Sun Saka Sun Zama Mazinata Kuma Duk Sadda Sukayi Sai Sunyi Nadama Wata Ma Saitayi Kuka.

Misali Wata Ta Zo Neman Aiki An Hanata Amma In Anso A Yaudare Ta Offer Za A Nuna Mata Da Sunanta An Buga Har Da Yawan Albashinta Na Wata Amma Ba Za'a Bata Ba Sai Ta Amunce Anyi Zina Da Ita Kuma Sai Ta Ɗauki Alkawarin A Duk Sadda Aka Bukaci Taje Asake Yi Zata Ba Da Hadinkai Sannan Abata Aikin.

Idan Magar Transfer Take So Shima Hakane Idan Promotion Take So Ko Wata Alfarmar Hakane Sai Anyi Da Ita Sannan Abata.

Wasu Matan Kuma Da Ba Ƴan Boko Ba Akan Nuna Musu Abu Me Tsada Kamar Waya Babba Ko Tarin Kuɗi Ko Wani Abu Shidai Bukatarsa Kawai Tabashi Haɗin Kai Idan Ta Amince Daga Nan Sun Ƙulla Harƙalla Koda Tanayi Ba'a Son Ranta Ba, Bazata Iya Rabuwa Dashi Ba Domin Duk Sadda Take Bukatar Wasu Abubuwan Da Mijinta Ba Zai Iya Bata Ba Zata Kira Wancan Mazinacin Ne Shikuma Zai Cemata To Su Hadu A Gu Kaza Zaibata Abun Datake So Sannan Yai Zina Da Ita.

Post a Comment

Previous Post Next Post